
Tattaunawa kan yadda ƴan ta'adda suka samu damar sulalewa zuwa wajen Najeriya
Gwamnatin Najeriya ta tabbatar da kama wasu mutane 7 da ake zargin manyan kwamandojin ƴan ta’adda ne na ƙungiyar Boko Haram da ISWAP jim kaɗan bayan da suka sauka a filin jiragen saman jihar Katsina a arewa maso yammacin






