
Najeriya a Yau
Yadda Bikin Maulidi Ya Bambanta Daga Gari Zuwa Gari
Send us Fan Mail Yayin da ake gudanar da bukukuwar Mauludi a sassa daban daban a garuruwan kasar nan, wasu yankunan na da tasu bukukuwar ta daban. Ko yaya ake gudanar da bikin Sallar Gani? Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne kan yadda ake gudanar da bikin sallar Gani.

