
Episode #13
KAKA HAUWA | Madubin Usman Kabara #13
Na yi hira da Hauwa Mustapha Babura da aka fi sani da Kaka Hauwa ko 'Yar Babura, 'yar asalin garin Babura ce da ke jihar Jigawa ta Arewacin Najeriya. Ta bani labarin rayuwarta tun bayan shigarta Amurka da kuruciya, inda...








